IQNA - Iyalan Malcolm X , bakar fata shugaban musulmin Amurka da aka kashe a shekarun 1960, sun bukaci Trump da ya bayyana bayanan da ke da alaka da kashe shi.
Lambar Labari: 3492802 Ranar Watsawa : 2025/02/24
Tehran (IQNA) A cikin shekaru 20 da suka wuce, adadin 'yan kasar Brazil da suka musulunta sakamakon halayya da gwagwarmayar Malcolm X jagoran musulmi bakar fata a Amurka kuma mai kare hakkin bil'adama ya karu matuka.
Lambar Labari: 3487371 Ranar Watsawa : 2022/06/01